Mataken Fara Trading a CEX

step-by-step:

1. Fahimtar Cryptocurrency da Trading

Ka tabbata ka fahimci menene cryptocurrency da kuma trading.

Sanin bambanci tsakanin spot trading, futures, leverage, da dai sauransu.

2. Zabin Exchanger mai aminci

Zaɓi crypto exchanger da aka yarda da ingancin ta kamar Binance, KuCoin, OKX, da sauransu.

Duba security features, kamar 2FA, email verification, da withdrawal whitelist.

3. Yin Rajista (Registering Account)

Ka bude asusu da email/phone number.

Tabbatar da identity verification (KYC) idan ana buƙata.

4. Koyi Yadda Exchanger take Aiki

Karanta tutorials ko duba demo trading idan akwai.

Fahimci yadda ake:

Deposit da Withdrawal

Buy/Sell Orders

Order Types (Limit, Market, Stop-Limit)

5. Tsaro da Kariya

Tabbatar da 2-Factor Authentication (2FA).

Kar a taba bawa wani password ko private keys ka.

Guji amfani da Wi-Fi mara tsaro ko VPN.

6. Fahimtar Risk da Money Management

Ka sani crypto na da canji mai tsanani (volatility).

Kada ka saka dukiyarka gaba ɗaya a Lokacin trading.

Yi amfani da stop-loss da risk management.

7. Nazarin Kasuwa (Technical & Fundamental Analysis)

Koyi amfani da support/resistance, time frames, da indicators.

Bibiyar labaran da ke shafu kan kasuwan Crypto kamar Bitcoin halving, regulations, da dai sauransu.

8. Yin Aikin da Ƙwarewa

Ka fara da kadan, sai ka ƙara wani lokaci.

Ka rubuta abubuwan da ka koya – journal your trades.

#Hausa

#TrendingTopic