đ§”1/
AGNT + BNB Ecosystem = Sabuwar hanya ta Web3 đ
Bari mu yi bayani dalla-dalla yadda wannan haÉin gwiwa zai sauya fasalin amfani da crypto.
---
2/
BNB Ecosystem = Éaya daga cikin manyan alâummomin crypto a duniya đ
AGNT kuma ya zo da mafita ta UX (user experience) wadda take rage wahala da rikicewa ga masu amfani.
---
3/
A Web3 yawanci:
đ Kana bude tabs da yawa
đ Kana canza wallets
đ Kana yawan approvals
Wannan yana jawo asarar users. đ
AGNT yana kawo sauÆi ta hanyar in-feed actions.
---
4/
BNB + AGNT =
đč Ingantaccen UX
đč Rage friction
đč Æara yawan conversions
đč Æarfafa alâumma ta crypto musamman a kasuwanni masu tasowa.
---
5/
Wannan haÉin gwiwa yana nufin:
Masu amfani da BNB za su more sauÆin amfani da DeFi, NFTs, da dApps.
AGNT yana zama Æofa ta Web3 wadda ke buÉewa a cikin feed Éin ka. đ